Matthew 20:10 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saboda haka da waɗanda aka ɗauka da fari suka zo, sun zaci za su sami fiye da haka. Amma kowannensu ma ya karɓi dinari guda.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
تُواْ، وَطَنْدَ سُكَ ڢَارَ ذُوَا سُنْيِ ڟَمَّنِ ذَاعَ بِيَسُ ڢِيٜىٰدَ سَوْرَنْ، عَمَّا سُو مَا كُواْوَنّٜىٰنْسُ يَكَرْٻِ أَبِنْدَ يَكَمَاتَ عَبِيَشِ عَيِنِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
To, da na farkon suka zo suka zaci za su sami fiye da haka. Amma su ma aka ba ko wannensu dinari guda.