Matthew 20:14 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ka karɓi hakkinka ka tafi. Ni na ga damar ba waɗannan na ƙarshe daidai da yadda na ba ka.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كَكَرْٻِ أَبِنْدَ يَكٜىٰ نَاكَ كَتَڢِے؞ نِے نَغَ دَامَ إِنْبِيَ وَطَنْدَ سُكَذُواْ دَغَ بَايَ دَيْدَيْ دَ أَبِنْدَ نَبِيَاكَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai ka karɓi halalinka ka tafi. Ni ne na ga damar ba waɗannan na ƙarshe daidai da yadda na ba ka.