Matthew 20:15 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ba ni da ikon yin abin da na ga dama da kuษina ne? Ko kana kishi saboda ni mai kyauta ne?โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุจูุงูู ุฏู ุฅูููููุงู ุงูููููู ุงููุจูููุฏู ููุบู ุฏูุงู
ู ุฏู ุงููุจูููุฏู ููููููฐ ููููุ ูููุงู ูููู ุฌููู ูููุดูููููฐ ุณูุจููุงูุฏู ุงููููุฏู ุงููููุญูููฐุฑู ุนูููููููุซูููฐุโบ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ashe, ba ni da ikon yin abin da na ga dama da abin da yake mallakata? Ko kuwa kana jin haushin alherina ne?โ