Matthew 20:17 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
To, da Yesu yana haurawa zuwa Urushalima, sai ya ja almajiran nan goma sha biyu gefe, ya ce musu,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَ عِيسَىٰ دَ أَلْمَجِرَنْسَ سُنَ هَوْرَاوَا ذُوَا عُرُوشَلِيمَ، سَيْ عِيسَىٰ يَجَاسُ غٜىٰڢٜىٰنْ حَنْيَ يَثٜىٰ مُسُ،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Yesu na tafiya Urushalima, ya ɗauki almajiran nan goma sha biyu waje ɗaya. Suna tafiya ke nan sai ya ce musu,