Matthew 20:18 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Za mu haura zuwa Urushalima, za a kuma bashe Ɗan Mutum ga manyan firistoci da malaman dokoki. Za su yi masa hukuncin kisa
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«غَاشِ، ذَامُجٜىٰ عُرُوشَلِيمَ؞ ذَاعَبَادَ طَنْ مُتُمْ أَ حَنُّنْ مَنْيَنْ ڢِرِسْتُواْثِے دَ مَلَمً كُواْيَرْوَرْ مُوسَٰى، ذَاسُ كُمَ يَنْكٜىٰ مَسَ حُكُنْثِنْ كِسَا؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
“To, ga shi, za mu Urushalima, za a kuma ba da Ɗan Mutum ga manyan firistoci da malaman Attaura, za su kuwa yi masa hukuncin kisa,