Matthew 20:28 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
kamar yadda ฦan Mutum bai zo don a bauta masa ba, sai dai don yฤ yi bauta, yฤ kuma ba da ransa fansa saboda mutane da yawa.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุญูููููู
ู ุทููู ู
ูุชูู
ู ุจูููุฐููุงู ุฏููุงูู
ููู ุนูุจูููุชูุง ู
ูุณูุจูุ ุณูููุฏููู ุฏููุงูู
ููู ูููู ุจูููุชูุงุ ููููู
ู ุจูุงุฏู ุฑูููุณู ุฏููุงูู
ููู ุซูููฐุชููุงูู ู
ูุชูููููฐ ุฏูููููุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
kamar yadda ฦan Mutum ma ya zo ba domin a bauta masa ba sai dai domin shi ya yi bautar, yฤ kuma ba da ransa fansa saboda mutane da yawa.โ