Matthew 21:16 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Suka tambaye shi suka ce, “Kana jin abin da waɗannan suke faɗa?” Yesu ya amsa ya ce, “I, ba ku taɓa karanta ba cewa, “ ‘Daga leɓunan yara da jarirai kai, Ubangiji, ka shirya wa kanka yabo’?”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سُكَثٜىٰ مَسَ «كَنَ جِنْ أَبِنْدَ وَطَنَّنْ سُكٜىٰثٜىٰوَ كُوَ؟» عِيسَىٰ يَأَمْسَ يَثٜىٰ «عِ، أَشٜىٰ، بَكُ تَٻَ كَرَنْتَ ثِكِنْ رُبُوتَثِّيَرْ مَغَنَرْ اللَّهْ بَ ثٜىٰوَ « ‹دَغَ بَاكِنْ يَارَا دَ جَرِرَيْ كَسَا يَبُوانْكَ يَڢِتَ؟› »
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Suka ce masa, “Kana jin abin da waɗannan suke faɗa?” Yesu kuwa ya ce musu, “I. Amma ba ku taɓa karantawa ba cewa, ‘Kai ne ka shiryar da 'yan yara da masu shan mama su yabe ka’?”