Matthew 21:25 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Baftismar Yohanna, daga ina ta fito? Daga sama ce, ko daga mutane?โ Sai suka tattauna a junansu suka ce, โIn muka ce, โDaga sama,โ zai ce, โTo, me ya sa ba mu gaskata shi ba?โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฏูุบู ุงููููุง ููููฐ ููุญูููู ููุณูุงู
ู ุงููุธููููู ุจฺูขูุชูุณูู
ูุฑู ุฏู ููููุ ุงูููููู ููููฐ ููุจูุงุดู ูููุงู ู
ูุชูู
ูุยป ุณููู ุณููู ฺขูุงุฑู ุบูุฑูุฏูู
ู ุงฺูููููุงููููุณู ุณููู ุซูููฐูู ยซุนูุฏููู ู
ูููุซูููฐ ุฏูุบู ููุฑููู ุงูููููู ููููฐุ ุฐูููุซูููฐ ู
ูููุ โนุชููุงูุ ุฏููุงููู
ูููฐ ุจููู ุบูุณูููุชู ุดููุจูุโบ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
To, baftismar da Yahaya ya yi, daga ina take? Daga Sama take, ko kuwa ta mutum ce?โ Sai suka yi ta muhawwara da juna, suna cewa, โIn muka ce, โDaga Sama take,โ sai ya ce mana, โTo, don me ba ku gaskata shi ba?โ