Matthew 21:35 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Amma ’yan hayan suka kama bayinsa; suka dūke ɗaya, suka kashe ɗaya, suka kuma jajjefi na ukun.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَمَّا مَاسُ هَيَرْ سُكَ كَامَ بَايِنْ، سُكَيِ وَطَيَ دُوكَ، سُكَ كَشٜىٰ طَيَ، سُكَ كُمَ جٜىٰجّٜىٰڢِ طَيَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Manoman kuwa suka kama bayinsa, suka yi wa ɗaya dūka, suka kashe ɗaya, suka kuma jajjefi ɗaya.