Matthew 21:38 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Amma da ’yan hayan suka hangi ɗan, sai suka ce wa juna, ‘Wannan shi ne magājin. Ku zo, mu kashe shi, mu ci gādonsa.’
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَمَّا دَ مَاسُ هَيَرْ سُكَغَ طَنْ، سَيْ سُكَثٜىٰ وَجُونَنْسُ، ‹يَوَّ! أَيْ، وَنَّنْ شِينٜىٰ ذَيْ غَاجِ غُواْنَرْ؞ مُكَشٜىٰشِ، غَادُوانْسَ يَذَمَ نَامُ!›
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma da manoman suka ga ɗan, suka ce wa juna, ‘Ai, wannan shi ne magajin, ku zo mu kashe shi, gādonsa ya zama namu.’