Matthew 21:43 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Saboda haka, ina gaya muku cewa za a karɓe mulkin Allah daga gare ku, a ba wa mutanen da za su ba da amfani.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«سَبُواْدَ حَكَ إِنَ غَيَ مُكُ، ذَاعَ كَرْٻِ مُلْكٍ اللَّهْ دَغَ وُرِنْكُ، عَبَا وَتَ أَلْعُمَّرْدَ ذَاتَ حَيْڢَرْ دَ هَلَيٜىٰ مَاسُ ݣَوْ نَمُلْكٍ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Domin haka ina gaya muku, za a karɓe Mulkin Allah daga gare ku, a bai wa wata al'umma wadda za ta ba da amfani nagari.