Matthew 22:11 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Amma da sarkin ya shigo don yă ga baƙin, sai ya ga wani can da ba ya sanye da kayan auren.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«عَمَّا دَ سَرْكِنْ يَشِغُواْ دُواْمِنْ يَغَ بَڧِنْ، سَيْ يَغَ وَنِ مُتُمْ بَيْ سَا رِغَرْ بِكِبَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
“Da sarki ya shigo ganin baƙin sai ya ga wani mutum a can wanda bai sa riga irin ta biki ba.