Matthew 22:16 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Suka aiki almajiransu tare da mutanen Hiridus wurinsa. Suka ce, โMalam, mun san kai mutum ne mai mutunci, kuma kana koyar da maganar Allah bisa gaskiya. Mutane ba sa ษaukan hankalinka, domin ba ka kula ko su wane ne ba.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณููู ุณููู ุนููููููุงู ุฏู ุงููููู
ูุฌูุฑูููุณู ุชูุฑูููฐุฏู ููุทูููุณู ู
ูุชูููููฐูู ููุฑูุฏูุณู ุณูููุซูููฐ ยซู
ูููู
ูุ ู
ููู ุณููู ูููู ู
ููู ุบูุณูููููุงููููฐุ ูููู ููู
ู ูููุงูููุฑู ุฏู ุญูููููุฑู ุงูููููู ุซููููู ุบูุณูููููุ ุฏููุงูู
ููู ู
ูุชูููููฐ ุฏููู ุทููู ููููฐ ุงููุบูุฑูููฐููุ ุบูู
ูุง ุจูุงูู ููููู ุจูู
ูุจูููุซู ฺูููุงูููู ู
ูุชูููููฐุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Suka aiko almajiransu wurinsa tare da waษansu mutanen Hirudus, suka ce, โMalam, ai, mun sani kai mai gaskiya ne, sai koyar da tafarkin Allah sosai kake yi, ba ka kuma zaษen kowa, don ka ษauki kowa da kowa daidai.