Matthew 22:21 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Suka amsa, โNa Kaisar ne.โ Sai ya ce musu, โKu ba wa Kaisar abin da yake na Kaisar, ku kuma ba wa Allah abin da yake na Allah.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณููู ุงููู
ูุณู ุณูููุซูููฐ ยซูู ููููุณูุฑู ููููฐุยป ุณููู ุนููุณูููฐ ููุซูููฐ ู
ูุณู ยซุชููุงูุ ุณููู ููุจูุง ููููุณูุฑู ุงููุจูููุฏู ููููููฐ ูู ููููุณูุฑูุ ููููู
ูุจูุง ุงูููููู ุงููุจูููุฏู ููููููฐ ูู ุงูููููู ุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Suka ce, โNa Kaisar ne.โ Sa'an nan ya ce musu, โTo, sai ku ba Kaisar abin da yake na Kaisar, ku kuma ba Allah abin da yake na Allah.โ