Matthew 22:28 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
To, a tashin matattu, matar wa a cikinsu bakwai ɗin nan za tă zama, da yake dukansu sun aure ta?”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
تُواْ، عَتَاشِنْ مَتَتُّو، مَاتَرْ وَ ذَاتَ ذَمَ عَثِكِنْسُ؟ غَمَا دُكَنْسُ سُنْ عَوْرٜىٰتَ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
To, a tashin matattu, matar wa za ta zama a cikinsu, su bakwai ɗin? Don duk sun aure ta.”