Matthew 22:30 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ai, a tashin matattu, mutane ba za su yi aure ko su ba da aure ba; za su zama kamar mala’iku a sama.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
أَيْ، عَتَاشِنْ مَتَتُّو، مَظَا بَذَاسُيِ عَوْرٜىٰبَ، مَتَ كُمَ بَذَاعَ بَادَسُو غَ عَوْرٜىٰبَ، سَيْدَيْ ذَاسُ ذَمَ كَمَرْ مَلاَىِٕكُنْ اللَّهْ ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Domin a tashin matattu, ba a aure, ba a aurarwa, sai dai kamar mala'ikun da suke Sama ake.