Matthew 22:44 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“ ‘Ubangiji ya ce wa Ubangijina, “Zauna a hannun damana, sai na sa abokan gābanka su zama matashin sawunka.” ’
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
« ‹ عُبَنْ‌غِجِ يَثٜىٰ وَ عُبَنْ‌غِجِنَ ، «ذَوْنَ نَنْ أَ حَنُّنْ دَامَنَ سَيْ نَسَا أَبُواْكَنْ غَابَنْكَ عَڧَرْڧَشِنْ ڧَڢَاڢُنْكَ؞» ›
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
‘Ubangiji ya ce wa Ubangijina, Zauna a damana, Sai na ɗora ka a kan maƙiyanka.’