Matthew 22:45 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
To, in Dawuda ya kira shi ‘Ubangiji,’ yaya zai zama ɗansa?”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«عِدَنْ دَاوُدَ يَنَثٜىٰ دَ أَلْمَسِيحُ ‹ عُبَنْغِجِ ›، تُواْ، يَيَ أَلْمَسِيحُ يَذَمَ طَنْسَ؟»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Tun da Dawuda ya kira shi Ubangiji ne, to, ƙaƙa zai zama ɗansa?”