Matthew 23:1 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sa’an nan Yesu ya ce wa taron mutane da kuma almajiransa,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَ مُتَنٜىٰ سُكَ تَارُ دَيَوَ تَرٜىٰدَ أَلْمَجِرَنْسَ، سَيْ عِيسَىٰ يَثٜىٰ مُسُ،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'an nan Yesu ya yi wa jama'a da almajiransa magana, ya ce,