Matthew 23:15 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
โKaitonku, malaman dokoki da Farisiyawa, munafukai! Kukan yi tafiye-tafiye zuwa ฦasashe, ku ฦetare teku don ku sami mai tuba ษaya, saโad da ya tuba kuwa, sai ku mai da shi ษan wuta fiye da ku, har sau biyu.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ยซููููุชููุงูููู ู
ูููู
ู ูููุงูููุฑูููุฑู ู
ููุณููฐู ุฏู ฺขูุฑูุณูููุงููุงุ ู
ูููุงฺขููููู! ุบูู
ูุง ูููููู ฺงูููฐุชูุฑูููฐ ุชูููฐููุ ูููููู ูููู ฺงูุณูุงุดูููฐ ู
ูุงุณู ูููุณู ุฏููุงูู
ููู ุณูุงู
ููู ู
ููู ุชููุจู ุทูููุ ุนูุฏููู ูููู ูููู ุณูุงู
ูุ ุณููู ููู
ูููุฏูุดู ุทููู ุบูุฏููู ููุชูุง ฺขูููููฐ ุฏูููู ุณููู ุจูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kaitonku, malaman Attaura da Farisiyawa, munafukai! Kukan kewaye ฦasashe da tekuna don samun almajiri ษaya tak, in kuwa kun samu, kukan mai da shi ษan wuta fiye da ku, ninkin ba ninkin.