Matthew 23:16 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
โKaitonku, makafi jagora! Kukan ce, โIn wani ya rantse da haikali, ba damuwa; amma in ya rantse da zinariyar haikali, sai rantsuwar ta kama shi.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ยซููููุชููุงููููุ ู
ูููุงฺขููู ุฌูุบููุงูุฑู! ููููููุซูููฐุ โนุฏููู ููููุฏู ููุฑฺููููููฐ ุฏู ููููููููุ ุจู ุฏูุงู
ูููุ ุนูู
ููุง ุฏููู ููููุฏู ููุฑฺููููููฐ ุฏู ุธููููุงุฑูููุฑู ููููููููููุ ุฏููุงูููููฐ ูููู ุงููุจูููุฏู ููุฑฺููููููฐ ุฐููู ููุโบ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
โKaitonku, makafin jagora, ku da kuke cewa, โKowa ya rantse da Haikalin ba kome, amma duk wanda ya rantse da zinariyar Haikalin, sai rantsuwarsa ta kama shi.โ