Matthew 23:18 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kukan kuma ce, โIn wani ya rantse da bagade, ba damuwa; amma in ya rantse da bayarwar da take bisansa, sai rantsuwar ta kama shi.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ูููููู ููู
ูุซูููฐุ โนุฏููู ููููุฏู ููุฑฺููููููฐ ุฏู ุจูุบูุฏูููฐุ ุจู ุฏูุงู
ูููุ ุนูู
ููุง ุฏููู ููููุฏู ููุฑฺููููููฐ ุฏู ุจููููููุงูู ุฏู ุนูููุณูุง ุนููููู ุจูุบูุฏูููฐููุ ุฏููุงูููููฐ ูููู ุงููุจูููุฏู ููุฑฺููููููฐ ุฐููู ููุโบ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kukan ce, โKowa ya rantse da bagaden hadaya, ba kome. Amma duk wanda ya rantse da sadakar da aka ษora a kai, sai rantsuwarsa ta kama shi.โ