Matthew 23:20 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saboda haka, duk wanda ya rantse da bagade, ya rantse ne da bagaden tare da abin da yake bisansa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَبُواْدَ حَكَ دُكْ وَنْدَ يَرَنْڟٜىٰ دَ بَغَدٜىٰنْ هَدَايَ، يَرَنْڟٜىٰ دَشِ دَ دُكْ أَبِنْدَ يَكٜىٰ كَنْسَ كٜىٰنَنْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Don haka kowa ya rantse da bagaden hadaya, ya rantse ke nan da shi, da duk abin da yake a kansa.