Matthew 23:34 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saboda haka ina aika muku da annabawa, da masu hikima da malamai. Waษansunsu za ku kashe ku kuma gicciye; waษansu kuma za ku yi musu bulala a majamiโunku kuna kuma binsu gari-gari.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณูุจููุงูุฏู ุญููู ุงูููู ุนููููู ู
ููู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง ุฏู ู
ูุงุณู ุญูููู
ู ุฏู ู
ูููู
ู ูููุงูููุฑูููุฑู ู
ููุณููฐูุ ุฐูุงูู ููุดูููฐ ููุทูููุณูุ ููุบูุซููููููฐ ููุทูููุณูุ ููููู
ููู ูู ููุทูููุณู ุจููููู ุงูู ู
ูุฌูู
ูุนูููููุ ูููู ุจูููุณู ุบูุฑู ุบูุฑู ูููู ฺูููููุชู ู
ูุณูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Saboda haka nake aiko muku da annabawa, da masu hikima, da masanan Attaura, za ku kashe waษansunsu, ku gicciye waษansu, ku kuma yi wa waษansu bulala a majami'unku, kuna binsu gari gari kuna gwada musu azaba.