Matthew 24:12 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saboda ƙaruwar mugunta, ƙaunar yawanci za tă yi sanyi,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَبُواْدَ يَوَنْ مُغُنْتَا، ڧَوْنَرْ دَ يَوَنْثِنْ مُتَنٜىٰ سُكٜىٰيِ وَجُونَ ذَاتَ رَغُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Saboda kuma yaɗuwar mugun aiki, sai ƙaunar yawancin mutane ta yi sanyi.