Matthew 24:23 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
A lokacin in wani ya ce muku, ‘Duba, ga Kiristi nan!’ Ko, ‘Ga shi can!’ Kada ku gaskata.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«أَ لُواْكَثِنَّنْ، كُواْ وَنِ يَثٜىٰمُكُ، ‹دُوبَ، غَا أَلْمَسِيحُ نَنْ!› كُواْ، ‹غَاشِ ثَنْ!› كَدَ كُيَرْدَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
A sa'an nan kowa ya ce muku, ‘Kun ga, ga Almasihu nan!’ ko, ‘Ga shi can!’ kada ku yarda.