Matthew 24:3 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Da Yesu yana zaune a Dutsen Zaitun, almajiran suka zo wurinsa a ษoye. Suka ce, โGaya mana, yaushe ne wannan zai faru, mece ce alamar zuwanka da kuma ta ฦarshen zamani?โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนููุณูููฐ ูููู ุธูููููููฐ ุนููููู ุชูุฏููู ุนูุชูุชููููู ุธูููุชููู ุณููู ุงููููู
ูุฌูุฑูููุณู ุณูููุฐููุงู ููุฑูููุณู ุณูู ููุทููู ุณูููุซูููฐ ยซฺขูุทูุง ู
ูููุ ููููุดูููฐ ููููฐ ููููููู ุฐููู ฺขูุฑูุ ููู
ู ู
ูููฐุซูููฐ ุซูููฐ ุนูููู
ูุฑู ุฏูุงููุงูููุฑููู ุฏู ููู
ู ุชฺูงูุฑูุดูููฐูู ุฒูุงู
ูุงููุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Yana zaune a kan Dutsen Zaitun sai almajiransa suka zo wurinsa a kaษaice, suka ce, โGaya mana, yaushe za a yi waษannan abubuwa? Mece ce kuma alamar dawowarka, da ta ฦarewar zamani?โ