Matthew 24:30 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
โ€œA saโ€™an nan ne alamar dawowar ฦŠan Mutum zai bayyana a sararin sama, dukan alโ€™umman duniya kuwa za su yi kuka. Za su ga ฦŠan Mutum yana zuwa kan gizagizan sararin sama, da iko da kuma ษ—aukaka mai girma.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ยซุณูŽุนูŽู†ู‹ ู†ูœู‰ูฐ ุนูŽู„ูŽู…ูŽุฑู’ ุทูŽู†ู’ ู…ูุชูู…ู’ ุฐูŽุงุชูŽ ุจูŽูŠู‘ูŽู†ูŽ ุงู”ูŽุณูŽุฑูŽุฑูู†ู’ ุณูŽู…ูŽุž ุฏููƒู’ ฺงูŽุจููŠู„ูู†ู’ ุฏููˆู†ููŠูŽุง ูƒูู…ูŽ ุฐูŽุงุณููŠู ูƒููˆูƒูŽุง ุณูŽุจููˆุงู’ุฏูŽ ฺŸููˆุงู’ุฑููˆุงู’ุž ุฐูŽุงุณูุบูŽ ุทูŽู†ู’ ู…ูุชูู…ู’ ูŠูŽู†ูŽ ุฐููˆูŽุง ุนูŽุซููƒูู†ู’ ุบูุฑู’ุบูุฌูœู‰ูฐ ุฏูŽ ุฅููŠูƒููˆุงู’ ุฏูŽ ุทูŽูˆู’ูƒูŽูƒูŽ ู…ูŽูŠู’ ูŠูŽูˆูŽุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
A sa'an nan ne alamar ฦŠan Mutum za ta bayyana a sararin sama, duk kabilan duniya kuma za su yi kuka, za su ga ฦŠan Mutum yana zuwa kan gajimare, da iko da ษ—aukaka mai yawa.