Matthew 24:4 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yesu ya amsa, “Ku lura fa, kada wani yă ruɗe ku.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عِيسَىٰ يَأَمْسَمُسُ يَثٜىٰ «كُلُورَ ڢَا، كَدَ كُواْوَ يَرُوطٜىٰكُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai Yesu ya amsa musu ya ce, “Ku kula fa kada kowa ya ɓad da ku,