Matthew 24:45 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
โWane ne bawan nan mai aminci da kuma mai hikima, wanda maigida ya sa yฤ lura da bayi a cikin gidansa, yฤ riฦa ba su abinci a daidai lokaci?
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ยซููููููฐููููฐ ุจูุงููููููู ู
ููู ุงููู
ูููุซูุ ู
ููู ุญูููู
ูุ ููููุฏู ู
ูููุบูุฏูููุณู ููุณูุง ุดู ูููููุฑู ุฏู ุบูุฏูููุณูุ ููููููฐ ููู
ูุจูุง ุณูููุฑููู ุจูุงูู ุนูุจูููุซูููุณู ุนููููู ูููุงูููุซูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
โWane ne amintaccen bawan nan mai hikima, da ubangidansa ya ba shi riฦon gidansa, yฤ riฦa ba su abincinsu a kan kari?