Matthew 25:18 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma mutumin da ya karɓi talenti ɗaya ɗin, ya tafi, ya tona rami, ya ɓoye kuɗin maigidansa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَمَّا وَنْدَ يَكَرْٻِ ظِينَارِيَ دُبُو طِنَّنْ يَجٜىٰ يَتُواْنَ رَامِ يَٻُواْيٜىٰ كُطِنْ مَيْغِدَنْسَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma wannan da ya karɓi talanti ɗaya ɗin, sai ya je ya tona rami ya ɓoye kuɗin ubangijinsa.