Matthew 25:23 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
โMaigidansa ya amsa ya ce, โMadalla, bawan kirki mai aminci! Ka yi aminci a kan abubuwa kaษan, zan sa ka lura da abubuwa masu yawa. Zo ka yi farin ciki tare da maigidanka!โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณููู ู
ูููุบูุฏูููุณู ููุซูููฐ ู
ูุณูุ โนู
ูุงุฏููููุ ุจูุงูููู ููุฑููู ู
ููู ุงููู
ูููุซู! ูููู ุงููู
ูููุซู ุนููููู ฺงูุฑูู
ููู ุงููุจูุ ุฐูููุจูุงูู ุนูููููููุฏู ฺููขู ูููููููุ ููุฐููุงู ูููู ู
ูุฑููู ุชูุฑูููฐุฏูููุโบ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai ubangijinsa ya ce masa, โMadalla, bawan kirki, mai aminci. Kฤ yi gaskiya a kan ฦaramin abu, zan ษora ka a kan mai yawa. Ka zo ku yi farin ciki tare da ubangijinka.โ