Matthew 25:44 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
โ€œSu ma za su amsa, su ce, โ€˜Ubangiji, yaushe muka gan ka cikin yunwa ko ฦ™ishirwa ko baฦ™o ko cikin bukatar tufafi ko cikin rashin lafiya ko cikin kurkuku, ba mu taimake ka ba?โ€™
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ยซุณูŽุนูŽู†ู‹ ุณููˆ ู…ูŽุง ุฐูŽุงุณู ุงู”ูŽู…ู’ุณูŽ ุณูุซูœู‰ูฐุŒ โ€น ุนูุจูŽู†ู’โ€Œุบูุฌู ุŒ ูŠูŽูˆู’ุดูœู‰ูฐ ู…ููƒูŽ ุบูŽู†ู’ูƒูŽ ูƒูŽู†ูŽ ุฌูู†ู’ ูŠูู†ู’ูˆูŽุŒ ูƒููˆุงู’ ฺงูุดูู†ู’ ุถููˆูŽุŒ ูƒููˆุงู’ ูƒูŽู†ูŽ ุจูŽฺงูู†ู’ุซูุŒ ูƒููˆุงู’ ุจูŽุงูƒูŽ ุฏูŽ ุฑูุบูŽุงุŒ ูƒููˆุงู’ ูƒูŽู†ูŽ ุฑูŽุดูู†ู’ ู„ูŽุงฺขููŠูŽุŒ ูƒููˆุงู’ ูƒูŽู†ูŽ ูƒูุฑู’ูƒููƒูุŒ ุจูŽู…ู ูƒูู„ูŽ ุฏูŽูƒูŽูŠู’ ุจูŽุŸโ€บ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'an nan su ma za su amsa su ce, โ€˜Ya Ubangiji, a yaushe muka gan ka da yunwa, ko da ฦ™ishirwa, ko da baฦ™unci, ko da huntanci, ko da rashin lafiya, ko a kurkuku, ba mu kula da kai ba?โ€™