Matthew 26:24 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
ฦan Mutum zai tafi kamar yadda aka rubuta game da shi. Amma kaiton mutumin da zai bashe ฦan Mutum! Da ma ba a haifi mutumin nan ba, da ya fi masa.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุทููู ู
ูุชูู
ู ุฐููู ู
ูุชู ููู
ูุฑู ููุฏูู ุนููู ุฑูุจููุชู ุนูุซููููู ู
ูุบูููุฑู ุงูููููู ุบูู
ูููฐุฏูุดูุ ุนูู
ููุง ููููุชููุงูู ููููุฏู ุฐูููุจูุงุฏู ุทููู ู
ูุชูู
ู! ุฐฺูููขูููููฐ ููู
ูุชูู
ูููููู ุฏูู
ูุง ุจูุนู ุญฺูููขูููฐุดููุจูุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
ฦan Mutum zai tafi ne, yadda labarinsa yake a rubuce, duk da haka kaiton mutumin nan da yake ba da ฦan Mutum! Da ma ba a haifi mutumin nan ba, da zai fiye masa.โ