Matthew 26:40 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sa’an nan ya komo wurin almajiransa, ya tarar suna barci. Ya tambayi Bitrus ya ce, “Ashe, ba za ku iya yin tsaro tare da ni ko na sa’a guda ba?
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَدَاوُاْ وُرِنْ أَلْمَجِرَنْ يَسَامٜىٰسُ سُنَ بَرْثِ، سَيْيَثٜىٰ وَ بِتْرُسْ «أَشٜىٰ، بَذَاكُ عِيَيِنْ ڟَرُواْ تَرٜىٰدَنِيبَ كُواْ نَ أَوَ غُدَا؟
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya komo wurin almajiran, ya ga suna barci, sai ya ce wa Bitrus, “Ashe, ba za ku iya zama a faɗake tare da ni ko da na sa'a ɗaya ba?