Matthew 26:45 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sa’an nan ya komo wurin almajiransa, ya ce musu, “Har yanzu kuna barci kuna hutawa ba? Ga shi, sa’a ta yi kusa, an kuma bashe Ɗan Mutum a hannuwan masu zunubi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ يَدَاوُاْ وُرِنْ أَلْمَجِرَنْ يَثٜىٰ مُسُ «حَرْ يَنْذُ بَرْثِ كُكٜىٰيِ كُنَ هُوتَوَا؟ تُواْ، غَاشِ لُواْكَثِ يَيِ دَ ذَاعَ بَادَ طَنْ مُتُمْ أَ حَنُّنْ مَاسُ ذُنُوبِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai ya komo wurin almajiran, ya ce musu, “Har yanzu barci kuke yi, kuna hutawa? To, ga shi, lokaci ya yi kusa. An ba da Ɗan Mutum ga masu zunubi.