Matthew 26:51 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ganin haka, sai ɗaya daga cikin waɗanda suke tare da Yesu, ya zaro takobinsa ya kai wa bawan babban firist sara, ya fille masa kunne.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَ غَنِنْ حَكَ سَيْ طَيَ دَغَ ثِكِنْ وَطَنْدَ سُكٜىٰ تَرٜىٰدَ عِيسَىٰ ، يَظَارٜىٰ تَكُواْبِنْسَ، يَسَارِ بَاوَنْ بَبَّنْ ڢِرِسْتِ، يَيَنْكٜىٰ كُنّٜىٰنْسَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai ga ɗaya daga cikin waɗanda suke tare da Yesu ya miƙa hannu ya zaro takobinsa, ya kai wa bawan babban firist sara, ya ɗauke masa kunne.