Matthew 26:55 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
A wannan lokaci sai Yesu ya ce wa taron, โIna jagoran wani tawaye ne, da kuka fito da takuba da kuma sanduna domin ku kama ni? Kowace rana ina zama a filin haikali ina koyarwa, ba ku kuwa kama ni ba.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุงูู ูููุงูููุซูููููู ุนููุณูููฐ ููุซูููฐ ููู
ูุชูููููฐูู ยซฺููููขูุชููุงู ููููฐ ุฏู ุชูููุจู ุฏู ุณูููุฏููู ููููุงู
ููู ุณููู ููุซูููฐ ุทููู ฺขูุดูุ ูููุงูููุซูููฐ ุฑูุงูู ุงูููู ุฐูู
ู ุงูู ูููููููู ุงูููู ูููู ูููุงูููุฑูููุง ุจููู ููู
ูููุจูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Nan take Yesu ya ce wa taron jama'a, โKun fito ne da takuba da kulake ku kama ni kamar ษan fashi? Kowace rana nakan zauna a Haikali ina koyarwa, amma ba ku kama ni ba.