Matthew 26:56 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma wannan duka ya faru ne don a cika rubuce-rubucen annabawa.โ Saโan nan dukan almajiran suka yashe shi suka gudu.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนูู
ููุง ุฏููู ููููููู ฺููขูุฑู ููููฐ ุฏููุงูู
ููู ุนูุซููู ุงููุจูููุฏู ุงูููููุจูุงููุง ุณููู ุฑูุจููุชู ุนูุซููููู ุฑูุจููุชูุซููููุฑู ู
ูุบูููุฑู ุงูููููู ุยป ุฏูุฌููู ุญููู ุฏููููู ุงููููู
ูุฌูุฑูููุณู ุณูููุจูุฑู ุดูุ ุณููู ุบูุฏูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma duk wannan ya auku ne domin a cika littattafan annabawa.โ Daga nan duk almajiran suka yashe shi, suka yi ta kansu.