Matthew 26:60 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma ba su sami ko ɗaya ba, ko da yake masu shaidar ƙarya da yawa sun firfito. A ƙarshe, biyu suka zo gaba,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَمَّا بَسُ سَامُبَ، كُواْدَيَكٜىٰ وَطَنْسُ دَيَوَ سُنْ بَادَ شَيْدَرْ ڧَضْيَا؞ دَغَ ڧَرْشٜىٰ وَطَنْسُ مُتُمْ بِيُ سُكَ ڢِتُواْ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma ba su samu ba, ko da yake masu shaidar zur da yawa sun zazzaburo. Daga baya sai waɗansu biyu suka matso,