Matthew 26:64 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai Yesu ya amsa ya ce, โ€œI, haka yake yadda ka faษ—a. Sai dai ina gaya muku duka, nan gaba, za ku ga ฦŠan Mutum zaune a hannun dama na Mai Iko, yana kuma zuwa a kan gizagizan sama.โ€
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุนููŠุณูŽู‰ูฐ ูŠูŽุซูœู‰ูฐ ู…ูŽุณูŽ ยซูŠูŽุฏู‘ูŽ ูƒูŽฺขูŽุทูŽุงุž ุนูŽู…ู‘ูŽุง ุงู•ูู†ูŽ ุบูŽูŠูŽ ู…ููƒู ุฏูŽุบูŽ ูŠูŽู†ู’ุฐู ุฐูŽุงูƒูุบูŽ ุทูŽู†ู’ ู…ูุชูู…ู’ ุธูŽูˆู’ู†ูœู‰ูฐ ุงู”ูŽ ุญูŽู†ู‘ูู†ู’ ุฏูŽุงู…ูŽู†ู’ ู…ูŽูŠู’ ุฅููŠูƒููˆุงู’ุŒ ูŠูŽู†ูŽ ูƒูู…ูŽ ุฐููˆูŽุง ุซููƒูู†ู’ ุบูุฑู’ุบูุฌูœู‰ูฐ ู†ูŽุณูŽุฑูŽุฑูู†ู’ ุณูŽู…ูŽุžยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai Yesu ya ce masa, โ€œYadda ka faษ—a. Ina kuwa gaya muku a nan gaba za ku ga ฦŠan Mutum zaune a dama da Mai Iko, yana kuma zuwa a kan gajimare.โ€