Matthew 26:7 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
wata mace ta zo wurinsa da wani ɗan tulun alabasta na turaren mai tsada sosai, wanda ta zuba a kansa a lokacin da yake cin abinci.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ وَتَ مَثٜىٰ تَذُواْ وُرِنْ عِيسَىٰ دَ یَرْ ݣُولَبَرْ دَ عَكَيِ دَ دُوڟٜىٰنْ عُواْنِسْ ثِكٜىٰ دَ مَنْ ڧَنْشِ مَيْ ڟَادَ سُواْسَيْ؞ أَ لُواْكَثِنْ دَيَكٜىٰ ثِنْ عَبِنْثِ، سَيْ تَظُبَ مَسَ مَنْ عَكَيْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
sai wata mace ta zo wurinsa da wani ɗan tandu na man ƙanshi mai tsadar gaske, ta tsiyaye masa a kā, a lokacin da yake cin abinci.