Matthew 26:71 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saโan nan ya fito zuwa hanyar shiga, inda wata yarinya kuma ta gan shi, ta ce wa mutanen da suke can, โWannan mutum ma yana tare da Yesu Banazare.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฏู ฺููขูุชููุงู ุฐูููุฑูููฐุ ุณููู ููุชู ููุงุฑููููู ู
ููู ุนููููู ุงููุบูุฏููู ููู
ู ุชูุบูููุดูุ ุชูุซูููฐ ูู ููุทูููุฏู ุณูููููฐ ฺูููููฐ ุงููููุฑููู ยซููููููู ู
ูุชูู
ู ูููู ุชูุฑูููฐุฏู ุนููุณูููฐ ุจูููุธูุฑูููฐุชู!ยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da ya fito zaure, sai wata baranya kuma ta gan shi, ta ce wa waษanda suke tsaitsaye a wurin, โAi, mutumin nan tare yake da Yesu Banazare!โ