Matthew 27:11 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ana cikin haka, Yesu kuwa yana tsaye a gaban gwamna, sai gwamnan ya tambaye shi, โKai ne Sarkin Yahudawa?โ Yesu ya ce, โI, haka ne, kamar yadda ka faษa.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุชููุงูุ ุนููุณูููฐ ูุงููููุงูู ฺูููููฐ ุงููุบูุจููู ฺ ููู
ููู ููููฐููููุ ุณููู ฺ ููู
ููููู ููุชูู
ูุจูููููฐุดู ููุซูููฐ ยซูููู ููููฐ ุณูุฑููููู ูููููุฏูุงููุงุยป ุนููุณูููฐ ููุซูููฐ ู
ูุณูุ ยซููููููููฐ ฺููขูุทู ุญูููุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
To, sai Yesu ya tsaya a gaban mai mulki, mai mulkin kuma ya tambaye shi, โAshe, kai ษin nan kai ne Sarkin Yahudawa?โ Yesu ya ce masa, โYadda ka faษa.โ