Matthew 27:13 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai Bilatus ya tambaye shi ya ce, “Ba ka jin shaidar da suke kawowa a kanka?”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ بِلَتُسْ يَثٜىٰ مَسَ «بَ كَجِ أَبُبُوَنَّنْ دَ سُكَ ظَرْغٜىٰكَ عَكَيْبَ؟»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai Bilatus ya ce masa, “Ba ka ji yawan maganganun da suke ba da shaida a kanka ba?”