Matthew 27:31 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Bayan sun yi masa ba’a, sai suka tuɓe masa rigar, suka sa masa nasa tufafin. Sai suka tafi da shi, domin su gicciye shi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَ سُكَ غَمَيِ مَسَ بَعَ، سَيْ سُكَ ثِرٜىٰ مَسَ جَرْ رِغَرْ، سُكَسَا مَسَ رِيغُنَنْسَ، سُكَ تَڢِے دَشِ دُواْمِنْ سُغِثِّيٜىٰشِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da suka gama yi masa ba'a, sai suka yaye masa alkyabbar, suka sa masa nasa tufafi, suka tafi da shi su gicciye shi.