Matthew 27:33 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai suka iso wani wurin da ake kira Golgota (wanda yake nufin Wurin Ƙoƙon Kai).
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سُكَ كَيْ وُرِنْ دَ عَكٜىٰثٜىٰ دَشِ غُوالْغُواْتَ، وَتُواْ وُرِنْ ڧُواْڧُوانْ كَيْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da suka isa wurin da ake kira Golgota, wato, wurin ƙoƙwan kai,