Matthew 27:41 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Haka ma, manyan firistoci da malaman dokoki da kuma dattawa, suka yi ta yin masa ba’a, suna cewa,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
حَكَكُمَ مَنْيَنْ ڢِرِسْتُواْثِے دَ مَلَمً كُواْيَرْوَرْ مُوسَٰى دَ شُوغَبَنِّ سُكَ دِنْغَيِ مَسَ بَعَ، سُنَ ثٜىٰوَ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Haka kuma manyan firistoci da malaman Attaura da shugabanni suka riƙa yi masa ba'a, suna cewa,