Matthew 27:42 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Ya ceci waɗansu, amma ya kāsa ceton kansa! In shi ne Sarkin Isra’ila! To, yă sauko daga kan gicciyen nan, mu kuwa mu gaskata shi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«يَاثٜىٰثِ وَطَنْسُ، يَكَاسَ ثٜىٰتُوانْ كَنْسَ؞ عِدَنْ شِے سَرْكِنْ إِسْرَٰٓءِيلَ نٜىٰ، بَرِ يَسَوْكُواْ دَغَ غِثِّيٜىٰنْ مَنَ، سَعَنً ذَامُ غَسْكَتَشِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
“Ya ceci waɗansu, ya kuwa kasa ceton kansa. Ai, Sarkin Isra'ila ne, yă sauko mana daga gicciyen yanzu, mu kuwa mā gaskata da shi.