Matthew 27:47 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sa’ad da waɗanda suke tsattsaye a wurin suka ji haka, sai suka ce, “Yana kiran Iliya.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَعَدَّ وَطَنْسُ دَسُكٜىٰ ڟَيٜىٰ أَوُرِنْ سُكَجِ حَكَ، سَيْ سُكَثٜىٰ «مُتُمِنَّنْ يَنَ كِرَنْ إِلْيَاسُ نٜىٰ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da waɗansu na tsaitsayen suka ji haka, sai suka ce, “Mutumin nan na kiran Iliya ne.”